AMOS 1

Horon Allah a kan Maƙwabtan Isra’ila 1 Ga zantuttukan Amos, ɗaya daga cikin makiyayan ƙauyen Tekowa. Allah ya bayyana wa Amos wannan saƙo, tun shekara biyu kafin girgizar duniya, a…

AMOS 2

Mowab 1 Ubangiji ya ce, “Mutanen Mowab sun ci gaba da yin zunubi. Hakika, zan hukunta su, Don sun ƙone ƙasusuwan Sarkin Edom Don su yi toka da su. 2…

AMOS 3

Aikin Annabi 1 Jama’ar Isra’ila, ku kasa kunne ga wannan saƙo da Ubangiji ya aiko muku, ya ce, “Na fitar da iyalanku duka daga Masar. 2 Daga cikin dukan al’umman…

AMOS 4

1 Ku kasa kunne ga wannan, ya ku matan Samariya, Ku da kuka yi ƙiba kamar turkakkun shanu, Ku da kuke wulakanta kasassu, Kuna yi wa matalauta danniya, Kukan umarci…

AMOS 5

Kira Zuwa Tuba 1 Ku kasa kunne, ku jama’ar Isra’ila, ga waƙar makoki da zan yi a kanku. 2 Isra’ila ta fāɗi, Ba kuwa za ta ƙara tashi ba. Tana…

AMOS 6

Halakar Isra’ila 1 Taku ta ƙare, ku da kuke zaman sakewa a Sihiyona, Da ku da kuke tsammani kuna zaman lafiya a Samariya, Ku da kuke manyan mutane Na wannan…

AMOS 7

Wahayin Fāra 1 A wahayin da Ubangiji ya nuna mini, sai na ga ya yi cincirindon fara nan da nan bayan da aka ƙarasa yankan rabon ingiricin da yake na…

AMOS 8

Wahayi na Huɗu, Kwandon Ɓaure na Ci 1 Ubangiji ya nuna mini wahayi, sai na ga kwandon ɓaure na ci. 2 Sai Ubangiji ya ce, “Amos, me ka gani?” Na…

AMOS 9

Ba a Kauce wa Hukuncin Allah 1 Na ga Ubangiji na tsaye a wajen bagade. Ya yi umarni, ya ce, “Bugi ginshiƙan Haikali don shirayi duka yă girgiza. Farfasa su,…