ZAB 83
Addu’a don A Hallaka Abokan Gāban Isra’ila 1 Ya Allah, kada ka yi shiru, Kada ka tsaya cik, Ya Allah, kada kuma ka yi tsit! 2 Duba, abokan gābanka suna…
Addu’a don A Hallaka Abokan Gāban Isra’ila 1 Ya Allah, kada ka yi shiru, Kada ka tsaya cik, Ya Allah, kada kuma ka yi tsit! 2 Duba, abokan gābanka suna…
Sa Zuciya ga Haikali 1 Ina ƙaunar Haikalinka ƙwarai, Ya Allah Mai Iko Dukka! 2 A can nake so in kasance! Ina marmarin farfajiyar Haikalin Ubangiji. Da farin ciki mai…
Addu’a don Lafiyar Al’ummar 1 Ya Ubangiji, ka yi wa ƙasarka alheri, Ka sāke arzuta Isra’ila kuma. 2 Ka gafarta wa jama’arka zunubansu, Ka kuwa gafarta musu dukan kuskurensu, 3…
Addu’ar Neman Jinƙan Allah 1 Ka kasa kunne gare ni, ya Ubangiji, ka amsa mini, Gama ba ni da ƙarfi, ba ni kuwa da mataimaki. 2 Ka cece ni daga…
Fa’idar Zama a Urushalima 1 Allah ya gina birninsa a bisa tsarkakan tuddai, 2 Yana ƙaunar birnin Urushalima fiye da kowane wuri a Isra’ila. 3 Ya birnin Allah, ka kasa…
Kukan Neman Taimako 1 Ya Ubangiji Allah, Mai Cetona, Duk yini ina ta kuka, Da dare kuma na zo gare ka. 2 Ka ji addu’ata, Ka kasa kunne ga kukana…
Alkawarin Allah da Dawuda 1 Ya Ubangiji zan raira waƙar Madawwamiyar ƙaunarka koyaushe, Zan yi shelar amincinka a dukan lokaci. 2 Na sani ƙaunarka za ta dawwama har abada, Amincinka…
Allah Madawwami, Mutum mai Shuɗewa 1 Ya Ubangiji, a koyaushe kai ne wurin zamanmu. 2 Kafin a kafa tuddai, Kafin kuma ka sa duniya ta kasance, Kai Allah ne, Madawwami….
Zama a Inuwar Mai Iko Dukka 1 Duk wanda ya je wurin Maɗaukaki Zai zauna lafiya, Duk wanda yake zaune a inuwar Mai Iko Dukka, 2 Ya iya ce wa…
Waƙar Yabo 1 Abu mai kyau ne a yi wa Ubangiji godiya, A raira waƙa don girmansa, Allah mafi ɗaukaka, 2 A yi shelar madawwamiyar ƙaunarka kowace safiya, Amincinka kuma…