ZAB 93

Allah Sarki Ne 1 Ubangiji sarki ne! Yana saye da ɗaukaka, suturarsa ƙarfi ne. Hakika duniya ta kahu sosai a inda take, Ba kuwa za ta jijjigu ba. 2 Kursiyinka,…

ZAB 94

Addu’ar Neman Sakayya 1 Ya Ubangiji, kai Allah ne wanda yake yin hukunci, Ka bayyana fushinka! 2 Kai ne mai yi wa dukan mutane shari’a, Ka tashi, ka sāka wa…

ZAB 95

Waƙar Yabo da Sujada 1 Ku zo mu yabi Ubangiji! Mu raira waƙa domin farin ciki ga mai kiyaye mu, Da Mai Cetonmu! 2 Mu zo gabansa da godiya, Mu…

ZAB 96

Allah Maɗaukakin Sarki Ne 1 Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji! Ku raira waƙa ga Ubangiji, ya duniya duka! 2 Ku raira waƙa ga Ubangiji, ku yabe shi! Kowace rana…

ZAB 97

Allah Ne Mai Mulkin Dukka 1 Ubangiji Sarki ne! Ki yi murna ke duniya! Ku yi murna, dukanku tsibiran da suke cikin tekuna! 2 Gajimare da duhu sun kewaye shi….

ZAB 98

Yabo saboda Adalcin Allah 1 Ku raira sabuwar waƙa ga Ubangiji, Gama ya aikata ayyuka masu banmamaki! Ta wurin ikonsa, da ƙarfinsa mai tsarki ya yi nasara. 2 Ubangiji ya…

ZAB 99

Amincin Allah ga Isra’ila 1 Ubangiji Sarki ne, Mutane suna rawar jiki, Yana zaune a bisa kursiyinsa a bisa kerubobi, Duniya ta girgiza. 2 Ubangiji mai iko ne a Sihiyona,…

ZAB 100

Waƙar Yabo 1 Bari dukan duniya ta raira waƙar farin ciki ga Ubangiji! 2 Ku yi wa Ubangiji sujada da murna, Ku zo gabansa, kuna raira waƙoƙin farin ciki! 3…

ZAB 101

Alkawarin Sarki domin Zaman Adalci 1 Waƙata ta aminci ce da gaskiya. Ina raira maka ita, ya Ubangiji. 2 Abin da nake yi ba zai zama laifi ba, Yaushe za…

ZAB 102

Addu’ar Wanda Yake Shan Wahala 1 Ka ji addu’ata, ya Ubangiji, Ka ji kukana na neman taimako! 2 Kada ka ɓoye mini sa’ad da nake shan wahala! Ka ji ni,…