ZAB 113

Yabon Alherin Ubangiji 1 Yabo Ya tabbata ga Ubangiji! Ku bayin Ubangiji, Ku yabi sunansa! 2 Za a yabi sunansa yanzu da har abada! 3 Daga gabas zuwa yamma a…

ZAB 114

Waƙar Idin Ƙetarewa 1 Sa’ad da jama’ar Isra’ila suka bar Masar, Sa’ad da zuriyar Yakubu suka bar baƙuwar ƙasar nan, 2 Yahuza ya zama tsattsarkar jama’ar Ubangiji, Isra’ila ya zama…

ZAB 115

Allah Mai Gaskiya Makaɗaici 1 A gare ka kaɗai, ya Ubangiji, A gare ka kaɗai, ba a gare mu ba, Dole a girmama ka, Sabili da madawwamiyar ƙaunarka da amincinka….

ZAB 116

Mutumin da aka Cece shi daga Mutuwa 1 Ina ƙaunar Ubangiji, saboda yana jina, Yana kasa kunne ga addu’o’ina. 2 Yakan kasa kunne gare ni, A duk lokacin da na…

ZAB 117

Yabo ga Ubangiji saboda Madawwamiyar Ƙaunarsa 1 Ku yabi Ubangiji, ku dukan sauran al’ummai! Ku yabe shi, ku dukan kabilai! 2 Madawwamiyar ƙaunarsa, da ƙarfi take, Amincinsa kuma tabbatacce ne…

ZAB 118

Addu’ar Godiyar domin Cin Nasara 1 Ku gode wa Ubangiji, Domin shi mai alheri ne, Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce. 2 Bari jama’ar Isra’ila su ce, “Ƙaunarsa kuwa tabbatacciya ce.” 3…

ZAB 119

Mafificiyar Shari’ar Ubangiji 1 Masu farin ciki ne, marasa laifi cikin zamansu, Waɗanda suke zamansu bisa ga dokar Ubangiji. 2 Masu farin ciki ne waɗanda suke bin umarnansa, Waɗanda suke…

ZAB 120

Addu’ar Neman Taimako 1 Sa’ad da nake shan wahala, Na yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa amsa mini. 2 Ka cece ni, ya Ubangiji, Daga maƙaryata da masu ruɗi! 3…

ZAB 121

Ubangiji Ne Yake Kiyaye Ku 1 Na duba wajen duwatsu, Daga ina taimakona zai zo? 2 Taimakona zai zo daga wurin Ubangiji, Wanda ya yi sama da ƙasa. 3 Ba…

ZAB 122

Yabon Urushalima 1 Na yi murna sa’ad da suka ce mini, “Tashi mu tafi Haikalin Ubangiji!” 2 Ga shi kuwa, mun iso, Muna tsaye a ƙofofin Urushalima! 3 Urushalima birni…