ZAB 103

Yabon Ƙaunar Allah 1 Ka yabi Ubangiji, ya raina! Ka yabi sunansa mai tsarki! 2 Ka yabi Ubangiji, ya raina, Kada ka manta da yawan alherinsa. 3 Ya gafarta dukan…

ZAB 104

Ubangiji yana Kula da Halittarsa 1 Ka yabi Ubangiji, ya raina! Ya Ubangiji Allahna, mai girma ne kai! Kana saye da ɗaukaka da daraja, 2 Ka yi lulluɓi da haske….

ZAB 105

Allah da Jama’arsa 1 Ku yi godiya ga Ubangiji, ku yi shelar girmansa, Ku sanar wa sauran al’umma abubuwan da ya yi! 2 Ku raira masa waƙa, ku raira yabo…

ZAB 106

Tawayen Isra’ila 1 Ku yabi Ubangiji! Ku yi wa Ubangiji godiya, gama nagari ne shi, Ƙaunarsa madawwamiya ce. 2 Wa zai iya faɗar dukan manya manyan ayyuka da ya yi?…

ZAB 107

Ubangiji Ne Mai Kuɓutarwa daga Wahala 1 Ku gode wa Ubangiji, gama shi nagari ne, Ƙaunarsa madawwamiya ce! 2 Ku zo mu yabi Ubangiji tare, Dukanku waɗanda ya fansa, Gama…

ZAB 108

Addu’ar Neman Tsari daga Maƙiya 1 A shirye nake, ya Allah, Na shirya sosai! Zan raira waƙa in yabe ka! Ka farka, ya raina! 2 Ku farka, ya molona da…

ZAB 109

Kukan Mutumin da Yake Shan Wahala 1 Ina yabonka, ya Allah, kada ka yi shiru! 2 Mugaye da maƙaryata sun tasar mini, Suna ta faɗar ƙarairayi a kaina. 3 Suna…

ZAB 110

Ubangiji Ya Ba Sarkin da Ya Zaɓa Iko 1 Ubangiji ya ce wa Mai Girma, Sarkina, “Zauna nan a damana, Har in sa maƙiyanka a ƙarƙashin sawayenka.” 2 Tun daga…

ZAB 111

Kiyayewar Ubangiji ga Jama’arsa 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Zan yi wa Ubangiji godiya da zuciya ɗaya, A cikin taron jama’arsa. 2 Abubuwan banmamaki ne Ubangiji yake aikatawa! Duk…

ZAB 112

Wadatar Mai Tsoron Allah 1 Yabo ya tabbata ga Ubangiji! Mai farin ciki ne mutumin da yake tsoron Ubangiji, Mai farin ciki ne shi wanda yake jin daɗin yin biyayya…