ZAB 133

Yaba Ƙaunar ‘Yan’uwanci 1 Abu mai kyau ne, mai daɗi kuma, Ga jama’ar Allah su zauna tare kamar ‘yan’uwa! 2 Yana kama da man zaitun mai daraja, Wanda yake naso…

ZAB 134

Kira a Yabi Allah 1 Ku zo mu yabi Ubangiji, Dukanku bayinsa, Dukanku waɗanda kuke yi masa hidima, A cikin Haikalinsa da dare. 2 Ku ɗaga hannuwanku sama, ku yi…

ZAB 135

Waƙar Yabon Girman Ubangiji 1 Ku yabi Ubangiji! Ku yabi sunansa, ku bayin Ubangiji, 2 Ku da kuke tsaye a Haikalin Ubangiji, A wuri mai tsarki na Allahnmu. 3 Ku…

ZAB 136

Waƙar Godiyar Ƙaunar Allah 1 Ku gode wa Ubangiji domin shi mai alheri ne, Gama ƙaunarsa madawwamiya ce. 2 Ku gode wa Allahn da ya fi dukan alloli girma, Gama…

ZAB 137

Kukan Isra’ilawa a Baƙuwar Ƙasa 1 A bakin kogunan Babila Muka zauna muka yi ta kuka, Sa’ad da muka tuna da Sihiyona. 2 A rassan itatuwan wardi da suke kusa…

ZAB 138

Godiya domin Alherin Ubangiji 1 Da zuciya ɗaya nake gode maka, ya Ubangiji, Ina raira waƙar yabonka a gaban alloli. 2 Na durƙusa a gaban tsattsarkan Haikalinka Ina yabon sunanka….

ZAB 139

Cikakken Sanin Allah da Kulawarsa 1 Ya Ubangiji, ka jarraba ni, ka san ni. 2 Ka sa dukan abin da nake yi, Tun daga can nesa ka gane dukan tunanina….

ZAB 140

Addu’ar Neman Tsari daga Mugaye 1 Ka cece ni daga mugaye, ya Ubangiji, Ka kiyaye ni daga mutane masu hargitsi. 2 Kullum suna shirya mugunta, Kullum suna kawo tashin hankali….

ZAB 141

Addu’ar Maraice ta Neman Keɓewa daga Mugunta 1 Ina kira gare ka, ya Ubangiji, Ka taimake ni yanzu! Ka saurare ni sa’ad da na kira gare ka. 2 Ka karɓi…

ZAB 142

Addu’ar Neman Taimako 1 Ina kira ga Ubangiji don neman taimako, Ina roƙonsa. 2 Na kawo masa dukan koke-kokena, Na faɗa masa dukan wahalaina. 3 Sa’ad da na yi niyyar…