ZAB 123
Addu’ar Neman Jinƙai 1 Ya Ubangiji, ina zuba ido gare ka, A Sama inda kake mulki. 2 Kamar yadda bara yake dogara ga maigidansa, Baranya kuma ga uwargijiyarta, Haka nan…
Addu’ar Neman Jinƙai 1 Ya Ubangiji, ina zuba ido gare ka, A Sama inda kake mulki. 2 Kamar yadda bara yake dogara ga maigidansa, Baranya kuma ga uwargijiyarta, Haka nan…
Allah Ne Mai Ceton Jama’arsa 1 Da a ce Ubangiji ba ya tare da mu, Da me zai faru? Ba da amsa, ya Isra’ila! 2 “Da a ce Ubangiji ba…
Zaman Lafiyar Jama’ar Allah 1 Waɗanda suke dogara ga Ubangiji, Suna kama da Dutsen Sihiyona, Wanda ba zai jijjigu ba, faufau. Faufau kuma ba za a kawar da shi ba….
Godiyar Samun Ceto 1 Sa’ad da Ubangiji ya komar da mu cikin Sihiyona, Sai abin ya zama kamar mafarki! 2 Muka kece da dariya, muka raira waƙa don farin ciki,…
Yabon Alherin Ubangiji 1 Idan ba Ubangiji ne ya gina gidan ba, Aikin magina banza ne. Idan ba Ubangiji ne ya tsare birnin ba, Ba wani amfani a sa matsara…
Albarkar Mai Tsoron Ubangiji 1 Mai farin ciki ne wanda yake tsoron Ubangiji, Wanda yake zamansa bisa ga umarnansa! 2 Za ka sami isasshen abin biyan bukatarka, Za ka yi…
Addu’a a kan Maƙiyan Isra’ila 1 Isra’ila, sai ka faɗi irin muguntar Da maƙiyanka suka tsananta maka da ita, Tun kana ƙarami! 2 “Maƙiyana suka tsananta mini da mugunta, Tun…
Sa Zuciya ga Ceton Allah 1 A cikin fid da zuciyata, Na yi kira gare ka, ya Ubangiji. 2 Ka ji kukana, ya Ubangiji, Ka kasa kunne ga kiran da…
Addu’ar Tawali’u 1 ‘Ya Ubangiji, na rabu da girmankai, Na bar yin fariya, Ba ruwana da manyan al’amura, Ba ruwana kuma da zantuttukan da suka fi ƙarfina. 2 Amma na…
Yabo saboda Tsattsarkan Wuri 1 Ya Ubangiji, kada ka manta da Dawuda Da dukan irin aikin da ya yi. 2 Ka tuna, ya Ubangiji, da alkawarin da ya yi, Da…